Shirin Manuniya na wannan mako ya duba maganar kudin aikin Hajji ne da kuma hauhawar farashin mai da tsadar rayuwa a Najeriya ...
Yayin da yake tabbatar da kai hare-haren, Sanata Ali Ndume yace 'yan ta'addar sun kuma kona motocin soja 2 a wani harin ...
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta bayyana cewa yanzu ta sahalewa dillalan mai su kulla cinikin fetur kai tsaye da matatar ...
Ana zarginsu da yada bayanan tada zaune tsaye da kulla makarkashiya da cin amanar kasa da ma bada gudumowa a yunkurin katse ...
Sanarwar da ofishin UNICEF na Najeriya ya fitar a jiya Alhamis tace asusun ya samar da rigakafin ne domin tabbatar da ...
Lauyoyin da ke wakiltar mawakin na hip-hop suna kokarin ganin an bayar da belinsa tun bayan kama shi da aka yi a ranar 16 ga ...
Jami'iyyar PDP mai mulki a jihar Filato ta lashe akasarin kujerun shugabannin kananan hukumomi a zaben da aka gudanar a ranar ...
Kakakin VOA Nigel Gibbs ya ce VOA ta rufe tashar FM dinta a Ouagadougou, babban birnin Burkina Faso, sakamakon dakatarwar.
Kyaftin din na Super Eagles shi ya zura duka kwallayen biyun da Pillars ta ci a wasan wanda aka tashi da ci 2-0.
Gwanan Jihar Borna ya jagoranci fara rabon kudin tallafi ga al’ummar jihar da ibtila’in ambaliyar ruwa ta rutsa da su wanda ...
Hakan dai ya biyo bayan janye jami’an ‘yan sandan dake tsaron sakatariyoyin kananan hukumomi 23 da kwamishinan ‘yan sanda ...
Paparoma Francis ya yi kiran da a yi addu’a da azumi a ranar 7 ga watan Octoban nan, cikar shekara guda cur da harin da aka ...